Skip to content
  • Mon. Sep 14th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato
Labarai Najeriya Tsaro

Rundunar ‘yan sandan Abuja ta gana da shugabannin Miyetti Allah

June 23, 2026 Basheer Nuhu Masa

Kwamishinan ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT), Ahmed Muhammed Sanusi, ya gana da shugabannin Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Hukumar tabbatar da dai-daiton mukamai ta koka da ƙarancin fitowar masu neman aikin soja a Oyo

June 23, 2026 Muhammad Bashir

Hukumar tabbatar da dai-daiton mukaman Gwamnatin Tarayya, FCC, ta nua damuwa kan ƙarancin fitowar sabbin mutanen da ke neman aikin…

Labarai Najeriya

Yayin da nake gab da barin wannan duniya, zuciyata na son in bar muku wasu darussa — Obasanjo

June 23, 2026 Bilyaminu Bello

Tsohon shugaban ƙasa Olushegun Obasanjo ya rubuta wata wasiƙa mai kama da wasiyya ta barin duniya A cikin wasiƙar dai…

Duniya Labarai Manyan Labarai Najeriya Shari'a Siyasa Tattalin Arziki Tsaro

Tinubu ya tura Kudirin ’Yan Sandan Jihohi ga Majalisa

June 23, 2026 Amina Ahmed

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa kudirin sauya kundin tsarin mulki domin samar da ’yan sandan jihohi zuwa Majalisar…

Ilimi Labarai Najeriya

Kwalejin kimiyya da fasaha ta dakatar da Malamin da ya zane dalibai

June 23, 2026 Basheer Nuhu Masa

Mahukuntan Kwalejin kimiyya da Fasaha ta Jihar Kwara (Kwara Poly) sun sanar da dakatar da wani malami daga aiki, bayan…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Alhazan Najeriya 12 ne suka rage a kasa mai Tsarki-NAHCON

June 23, 2026 Garzali Yakubu

Hukumar jin dadin Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), ta sanar da kammala jigilar dawo da alhazan Najeriya daga ƙasar Saudiyya, inda…

Labarai Najeriya Shari'a Siyasa Tsaro

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta rufe shari’arta kan Nasir El-Rufa’i

June 23, 2026 Zainab Muhammad Usman

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta kammala gabatar da shaidunta a shari’ar da take yi da tsohon gwamnan jihar…

Labarai Lafiya Najeriya

Sokoto a ƙarfafa yaƙi da mace-macen mata da yara hanyar wayar da kan al’umma

June 23, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Gwamnatin Jihar Sokoto ta ƙara ƙaimi wajen rage mace-macen mata masu juna biyu da yara tare da inganta rigakafin yara,…

Labarai Najeriya

Ministar Abuja ta nesanta kanta daga zargin naɗin mataimaka bakwai

June 23, 2026 Bilyaminu Bello

Ministar Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT), Dakta Mariya Mahmoud, ta nesanta kanta daga rahotannin da ke cewa an naɗa masu…

Labarai Tsaro

Mutum ɗaya ya jikkata yayin da wani abin fashewa ya tashi a Legas

June 23, 2026 Muhammad Bashir

Wani abin fashewa da ake zargi bam ne ya fashe jiya a ƙarƙashin wata mota da aka ajiye a yankin…

Posts pagination

1 … 105 106 107 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan sanda sun kashe ‘yan ta’adda, sun kwato makamai a dajin Kebbi

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya

Tinubu ya bayar da umarnin sakin kudaden da aka ware wa hukumomin raya yankuna

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.