Skip to content
  • Sat. Oct 31st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya Shugaba Tinubu ya ce kamfanin Airtel ya ƙara tashoshin sadarwa 1,050 a Najeriya NNPC ta bukaci manya da ƙananan ’yan kasuwar mai su haɗa kai domin rage kuɗin gudanar da kasuwanci
Labarai Najeriya

Yayin da nake gab da barin wannan duniya, zuciyata na son in bar muku wasu darussa — Obasanjo

June 23, 2026 Bilyaminu Bello

Tsohon shugaban ƙasa Olushegun Obasanjo ya rubuta wata wasiƙa mai kama da wasiyya ta barin duniya A cikin wasiƙar dai…

Duniya Labarai Manyan Labarai Najeriya Shari'a Siyasa Tattalin Arziki Tsaro

Tinubu ya tura Kudirin ’Yan Sandan Jihohi ga Majalisa

June 23, 2026 Amina Ahmed

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa kudirin sauya kundin tsarin mulki domin samar da ’yan sandan jihohi zuwa Majalisar…

Ilimi Labarai Najeriya

Kwalejin kimiyya da fasaha ta dakatar da Malamin da ya zane dalibai

June 23, 2026 Basheer Nuhu Masa

Mahukuntan Kwalejin kimiyya da Fasaha ta Jihar Kwara (Kwara Poly) sun sanar da dakatar da wani malami daga aiki, bayan…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Alhazan Najeriya 12 ne suka rage a kasa mai Tsarki-NAHCON

June 23, 2026 Garzali Yakubu

Hukumar jin dadin Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), ta sanar da kammala jigilar dawo da alhazan Najeriya daga ƙasar Saudiyya, inda…

Labarai Najeriya Shari'a Siyasa Tsaro

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta rufe shari’arta kan Nasir El-Rufa’i

June 23, 2026 Zainab Muhammad Usman

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta kammala gabatar da shaidunta a shari’ar da take yi da tsohon gwamnan jihar…

Labarai Lafiya Najeriya

Sokoto a ƙarfafa yaƙi da mace-macen mata da yara hanyar wayar da kan al’umma

June 23, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Gwamnatin Jihar Sokoto ta ƙara ƙaimi wajen rage mace-macen mata masu juna biyu da yara tare da inganta rigakafin yara,…

Labarai Najeriya

Ministar Abuja ta nesanta kanta daga zargin naɗin mataimaka bakwai

June 23, 2026 Bilyaminu Bello

Ministar Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT), Dakta Mariya Mahmoud, ta nesanta kanta daga rahotannin da ke cewa an naɗa masu…

Labarai Tsaro

Mutum ɗaya ya jikkata yayin da wani abin fashewa ya tashi a Legas

June 23, 2026 Muhammad Bashir

Wani abin fashewa da ake zargi bam ne ya fashe jiya a ƙarƙashin wata mota da aka ajiye a yankin…

Labarai Najeriya Siyasa Tattalin Arziki

Gwamnatin Tarayya Ta Bai Wa Sababbin Jakadu Huɗu Takardun Shaidar Diflomasiyya.

June 23, 2026 Zainab Muhammad Usman

Gwamnatin Tarayya ta bai wa sababbin jakadu da manyan kwamishinoni huɗu Takardun Shaidar Diflomasiyya, wanda ke ba su damar fara…

Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Timi Frank ya nemi a saki Sowore, ya bukaci DSS ta mayar da hankali kan matsalar tsaro.

June 23, 2026 Zainab Muhammad Usman

Tsohon mataimakin sakataren yada labarai na jam’iyyar APC, Timi Frank, ya yi kira da a saki Omoyele Sowore cikin gaggawa,…

Posts pagination

1 … 167 168 169 … 205

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Shugaba Tinubu ya yaba wa EFCC bayan FBI ta jinjina wa Najeriya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya

EFCC ta fayyace sharuɗɗan da masu neman aiki a hukumar za su cika

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Atiku ya bukaci a binciki hare-haren da aka kai wa Sowore da Dan’iya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Najeriya Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta ƙarfafa tsaron bayananta na yanar gizo

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.