Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Labarai Najeriya

Malalar mai na yi wa al’ummomin Nembe Creek Barazana

September 1, 2026 Bilyaminu Bello

Warin danyen mai ya mamaye al’ummomin da ke yankin Nembe Creek dake jihar Bayelsa, inda man ya rufe dazuzzukan mangrove,…

Duniya Labarai

Ana fafutukar ceto rayuka yayin da ginin hawa uku ya rufta a Ilorin

September 1, 2026 Zainab Muhammad Usman

Mutane huɗu sun tsallake rijiya da baya bayan da suka shafe sa’o’i a ƙarƙashin wani gini mai hawa uku da…

Labarai Najeriya

NAPTIP ta ceto yara 180 da aka yi safarar su a jihohi biyar

September 1, 2026 Bilyaminu Bello

Hukumar Yaƙi da Safarar Mutane ta Ƙasa (NAPTIP) ta ce ta ceto sama da yara 180 da ake zargin ƙungiyoyin…

Labarai Najeriya Tsaro

Satar mutane na ƙara kamari a Najeriya

September 1, 2026 Amina Ahmed

Satar mutane domin neman kudin fansa na ci gaba da zama babbar barazana ga tsaron Najeriya, yayin da rahotanni ke…

Labarai

Jam’iyyar PDP tsagin Kabiru Turaki ya goyi bayan gamayyar jam’iyyun adawa na G-100

September 1, 2026 Bilyaminu Bello

Jam’iyyar PDP tsagin Kabiru Tanimu Turaki ya amince da shirin G-100 na haɗakar jam’iyyun adawa domin kalubalantar jam’iyyar APC mai…

Labarai Najeriya

Ribadu bashi da alaqa da masu safarar makamai – NCCSALW

September 1, 2026 Bilyaminu Bello

Darakta-Janar na Cibiyar Kula da Yaduwar Ƙananan Makamai da Masu Sauƙin Ɗauka (NCCSALW), DIG Johnson Kokumo (mai ritaya), ya karyata…

Duniya Labarai Wasanni

Gabriel Jesus ya koma Barcelona da taka leda daga Arsenal

September 1, 2026 Muhammad Bashir

Arsenal ta tabbatar da cewa Gabriel Jesus ya rattaɓa hannu da ƙungiyar Barcelona kan kwantaragin dindindin. Ɗan wasan mai shekaru…

Duniya Labarai Tattalin Arziki

Amurka ta dawo da Rasha cikin taron G20, lamarin ya fusata Tarayyar Turai

September 1, 2026 Muhammad Bashir

Ministan Kuɗi na Rasha, Anton Siluanov, ya bayyana a tattaunawar taron ƙasashe 20 mafi ƙarfin tattalin arziki a duniya, ta…

Labarai Najeriya Wasanni

Ikpeme ya buƙaci Falconets ta doke kasar Koriya

August 31, 2026 Muhammad Bashir

Babban Sakataren rikon kwarya na Hukumar Kwallon kafa ta Najeriya, (NFF) Dokta Emmanuel Ikpeme, ya bukaci tawagar ‘yan mata ‘yan…

Labarai Wasanni

Arsenal ta doke Aston Villa a Gasar Premier

August 31, 2026 Bashar Muhammad Dange

Arsenal ta samu maki uku a Villa Park, bayan ta doke Aston Villa da ci 1–0 a wasan Premier League…

Posts pagination

1 … 16 17 18 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.