Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Labarai Siyasa

Masu Lura da Zabe na Kungiyar Lauyoyi ta Kasa (NBA) Sun Iso Jihar Osun Gabanin Zaben Asabar

August 13, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Kungiyar Lauyoyi Ta Kasa NBA ta bayyana cewa ta tura masu sa ido kan zaben ne domin lura da yadda…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Nishaɗi Siyasa

INEC ta sake buga takardun zaɓen Osun domin saka ɗan takarar SDP

August 13, 2026 Bashar Muhammad Dange

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta ce ta fara sake buga takardun zaɓen gwamnan Jihar Osun domin…

Labarai

WAFCON 2026: Yadda Kamaru ta samu tikitin wasan karshe

August 13, 2026 Muhammad Bashir

Kamaru ta tsallaka zuwa wasan ƙarshe na Gasar cin Kofin Mata na Nahiyar Afirka (WAFCON) ta 2026, a daren Laraba…

Duniya Labarai Wasanni

PSG ta lashe kofin Super Cup bayan doke Aston Villa

August 13, 2026 Muhammad Bashir

Desire Doue ya nuna jarumta inda ya ci kwallo ɗaya da kuma bayar da taimakako aka ci wata, yayin da…

Labarai Wasanni

WAFCON 2026: Malawi ta kai wasan karshe bayan lallasa Aljeriya

August 13, 2026 Muhammad Bashir

A yammacin ranar, Laraba, kasar Malawi ta samu tikitin shiga wasan ƙarshe na gasar cin Kofin Mata na Nahiyar Afirka…

Labarai Siyasa

Sanata Fadahunsi Ya amsa gyayatar ’Yan Sandan Jihar Osun

August 12, 2026 Zainab Muhammad Usman

Sanata mai wakiltar mazabar Osun ta Gabas, Francis Fadahunsi, ya bar hedikwatar Rundunar ’Yan Sandan Jihar Osun da ke Osogbo,…

Labarai Najeriya Wasanni

Akwai bukatar NFF tayi nazari kan koma bayan da take samu-Masharhanta

August 12, 2026 Muhammad Bashir

Masu sharhi kan wasan kwallon kafa a Najeriya sun bukaci Gwamnatin Tarayya da ta fara daukar matakin ladabtarwa akan wadanda…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

’Yan Sanda sun gayyaci Sanata bisa zargin barazanar kisa

August 12, 2026 Zainab Muhammad Usman

Rundunar ’yan sandan jihar Osun ta gayyaci Sanata Francis Fadahunsi, mai wakiltar mazabar Osun ta Gabas, domin yi masa tambayoyi…

Labarai Siyasa

INEC ta rufe shafin da Jam’iyyu ke shigar da sunayen yan takarar su

August 12, 2026 Zainab Muhammad Usman

Hukumar Zabe ta ƙasa INEC ta tabbatar da cewa jam’iyyun siyasa sun yi amfani da karin kwanaki uku da aka…

Labarai Manyan Labarai Sharhi Tsokaci

Ƙalubalen tsaro da sahihancin zaɓe a Osun

August 12, 2026 Bashar Muhammad Dange

Yayin da jihar Osun ke ƙara kusantar zaɓen gwamna na ranar 15 ga Agusta, 2026, hankalin masu ruwa da tsaki…

Posts pagination

1 … 38 39 40 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Labarai

Obasanjo: Da taimakon Najeriya Afirika ta Kudu ta kawo ƙarshen mulkin wariya

September 15, 2026 Zainab Muhammad Usman
Labarai Najeriya Wasanni

Sabon Kocin Senegal Patrick Vieira ya magantu

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai

China ta bukaci Amurka ta daina ajiye makamai a duniyar wata

September 15, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya Wasanni

An shiga rana ta ƙarshe a taron Hukumar FIFA da CAF a Najeriya

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.