Da taimakon AI aka hada wannan hoton.

Blueprint Radio wani sabon gidan rediyo ne wanda kwanan nan zai fara gabatar da shirye-shiryensa a kan mita 105.3 a zangon FM ga al’ummar Yankin Birnin Tarayya.

Saboda haka ne muke bukatar ‘yan jarida masu kwazo, musamman wadanda suka kware wajen neman labarai da tace shi da sarrafa shi don wallafawa a kafofi daban-daban.

Idan kuna da kwazo, kuna da himma, kuna da basira, to muke nema.

Don cimma burinku, za ku iya samun karin bayani game da guraben da muke neman cikewa a kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *