Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Cikin Hotuna Labarai

Yadda ƙungiyoyin fararen hula suka gudanar da gangamin goyon bayan janar Tiani

September 2, 2026 Bilyaminu Bello

Kungiyoyin fararen hula sun gudanar da gangami a birnin Yamai a ranar laraba 2 ga watan satumban 2026 da nufin…

Labarai Najeriya

Soji sun kama masu garkuwa da kwato AK-47 a ƙaramar hukumar Kuje

September 2, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar Sojin Najeriya tayi nasarar cafke wasu daga cikin ’yan ƙungiyar masu garkuwar da ke tserewa a kusa da ƙauyen…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kwato kayayyaki a hannun Boko Haram bayan harin kukawa

September 2, 2026 Bilyaminu Bello

Sojojin Operation HADIN KAI sun kwato ƙarin kayayyaki mallakar ’yan Boko Haram/ISWAP a yankin Alagarno na Jihar Borno, bayan wani…

Labarai Najeriya

NELFUND: Atiku ya yi alkawarin yafe bashi ga daliban Najeriya

September 2, 2026 Bilyaminu Bello

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin sake duba tsarin Asusun Ba da Lamunin Ilimi…

Labarai Najeriya

Kamfanin Uber ya daina aiki a Najeriya

September 2, 2026 Garzali Yakubu

Kamfanin sufuri na Uber, ya sanar da rufe ayyukan sa baki daya a Najeriya, tun daga ranar Laraba, 2 ga…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun hallaka ’yan ta’adda, sun kama albarusai masu yawa

September 2, 2026 Bilyaminu Bello

Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation FANSAN YAMMA, sun hallaka wasu ’yan ta’adda tare da kama makamai…

Labarai Najeriya Wasanni

Tawagar D’Tigress ta isa Berlin gabannin Gasar Ƙwallon Ƙwando ta Mata ta Duniya

September 2, 2026 Muhammad Bashir

Zakaran Afirka, wato tawagar D’Tigress ta Najeriya, ta isa birnin Berlin na Jamus gabanin fara Gasar Cin Ƙwallon Ƙwando ta…

Labarai

Aguero ya ce Gabriel Jesus zai yi fice a Barcelona

September 2, 2026 Bashar Muhammad Dange

Tsohon ɗan wasan Manchester City, Sergio Aguero, ya yi imanin cewa tsohon abokin wasansa, Gabriel Jesus, zai yi fice a…

Labarai Najeriya

INEC na duba yiwuwar gudanar zaɓen shugaban ƙasa na gwaji kafin babban zaɓe

September 2, 2026 Bashar Muhammad Dange

Hukumar zaɓe ta Ƙasa, INEC, ta bayyana cewa tana shirin fito da sabbin tsare-tsare na zamani domin yaƙi da yaɗa…

Labarai

Ba aikin Dan sanda ba ne hana yawon Shanu a Abuja – CSP Ani Iniedu

September 2, 2026 Garzali Yakubu

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta bayyana cewa ba alhakinta ba ne kula ko hana yawon shanu a cikin Birnin Tarayya…

Posts pagination

1 … 14 15 16 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.